logo

HAUSA

Xi Jinping zai halarci bikin bude taron dandalin tattauna tattalin arzikin gabas karo na 6 a Rasha

2021-09-02 10:51:36 cri

Xi Jinping zai halarci bikin bude taron dandalin tattauna tattalin arzikin gabas karo na 6 a Rasha_fororder_华春莹

Mai Magana da yawun ma'aikatar harkokin wajen kasar Sin Hua Chunying ta sanar a yau Alhamis cewa, bisa gayyatar da takwaransa na kasar Rasha Vlładimir Putin ya yi masa, a ranar 3 ga watan Satumba a Beijing shugaban kasar Sin Xi Jinping zai halarci bikin bude taron dandalin tattauna tattalin arzikin gabashi karo na 6 na kasar Rasha, ta kafar bidiyo inda kuma zai gabatar da jawabi. (Bilkisu Xin)