Bikin baje kolin kayayyakin tarihin da aka shirya a tashar jirgin kasa karkashin kasa
2021-09-02 14:11:14 CRI
An shriya bikin baje kolin kayayyakin tarihi karo na farko a cikin tashar jirgin kasa karkashin kasa ta Songhuangtai dake Hong Kong, yankin musamman na kasar Sin.(Jamila)