Amurka ta kammala janye sojojinta daga Afghanistan
2021-08-31 22:05:08 CRI
Bangaren sojan Amurka ya sanar a jiya Litinin cewa, an kammala aikin janye sojojin kasar daga Afghanistan, kuma a hukunce ne Amurka ta kawo karshen aikin soja da ta shafe kusan shekaru 20 tana aiwatarwa a kasar ta Afghanistan.