logo

HAUSA

JKS da abubuwa masu daraja na daukacin dan Adam

2021-08-27 10:26:14 CMG

JKS da abubuwa masu daraja na daukacin dan Adam_fororder_jks-1

JKS da abubuwa masu daraja na daukacin dan Adam_fororder_jks-3

JKS da abubuwa masu daraja na daukacin dan Adam_fororder_jks-2

Babban magatakardan jam’iyyar Kwaminis ta kasar Sin (JKS), Xi Jinping, ya taba bayyana cewa, JKS za ta ci gaba da yin kokari tare da kasashe daban daban, da jama’arsu masu son zaman sulhu, domin kare wasu abubuwa masu daraja na daukacin dan Adam, wadanda suka kasance zaman lafiya, da ci gaban al’umma, da daidaito, da adalci, da dimokuradiya, da ‘yanci. Daga bisani, cikin littafin “Nauyin da JKS ta dauka da gudunmowar da ta bayar” da aka gabatar da shi jiya Alhamis, an sake jaddada wannan alkawarin da JKS ta dauka. (Bello Wang)

Bello