An yi bikin murnar cika shekara daya da haihuwar karamin Panda da mai suna "Xiao Qi Ji"
2021-08-25 10:32:03 CRI
An yi bikin murnar cika shekara daya da haihuwar karamin Panda da mai suna "Xiao Qi Ji" a gidan dabobbi na kasar Amurka dake birnin Washington.