logo

HAUSA

Xi Jinping ya kai rangadi birnin Chengde dake arewacin kasar Sin

2021-08-24 21:28:26 CRI

Xi Jinping ya kai rangadi birnin Chengde dake arewacin kasar Sin_fororder_微信图片_20210824212811

Yau ne, babban sakataren kwamitin koli na JKS Xi Jinping, ya kai rangadi birnin Chengde dake lardin Hebei a yankin arewacin kasar Sin.