logo

HAUSA

Tafiya cikin ruwa bisa taimakon sandunan gora biyu

2021-08-23 16:17:17 CRI

Tafiya cikin ruwa bisa taimakon sanduna gora biyu_fororder_1

Tafiya cikin ruwa bisa taimakon sanduna gora biyu_fororder_2

Tafiya cikin ruwa bisa taimakon sanduna gora biyu_fororder_3

Tafiya cikin ruwa bisa taimakon sanduna gora biyu_fororder_4

Tafiya cikin ruwa bisa taimakon sanduna gora biyu_fororder_5

Wasu ‘yan kabilar She ke nan wadanda ke amfani da sandunan gora biyu don tafiya kan ruwa a birnin Lishui na lardin Zhejiang dake gabashin kasar Sin. Amfani da sandunan gora biyu don tafiya cikin ruwa, wato daya a kafa dayar a hannu, na daya daga cikin al’adun gargajiya na kabilar She. A da, ‘yan kabilar su kan yi amfani da wannan fasaha don fita daga cikin tsaunin da suke zama. (Murtala Zhang)