logo

HAUSA

Mene ne yakin da kasar Amurka ta yi a Afghanistan ya haifar?

2021-08-20 21:20:50 CMG

Mene ne yakin da kasar Amurka ta yi a Afghanistan ya haifar?_fororder_01

Mene ne yakin da kasar Amurka ta yi a Afghanistan ya haifar?_fororder_02

Mene ne yakin da kasar Amurka ta yi a Afghanistan ya haifar?_fororder_03

Jami’ar Brown ta kasar Amurka ta gabatar da alkaluma dake nuna cewa, yakin da kasar Amurka ta kaddamar da Afghanistan, ya haddasa rasa rayukan mutane kimanin dubu 241, cikinsu har da fararen hula fiye da dubu 71.

Ban da wannan kuma, yakin ya tilasta ‘yan Afghanistan kimanin miliyan 11 zama ‘yan gudun hijira. Kaza lika sauran matsalolin da yakin ya haddasa sun hada da koma bayan tattalin arzikin kasar, da karuwar hare-haren ta’addanci.  (Bello Wang)

Bello