logo

HAUSA

Kungiyar kide-kide mai suna Cyplez tana samu karbuwa sosai a sansanin ‘yan gudun hijira na kasar Kenya

2021-08-18 10:56:28 CRI

Kungiyar kide-kide mai suna Cyplez tana samu karbuwa sosai a sansanin ‘yan gudun hijira na kasar Kenya_fororder_0810-1

Kungiyar kide-kide mai suna Cyplez tana samu karbuwa sosai a sansanin ‘yan gudun hijira na kasar Kenya_fororder_0810-3

Kungiyar kide-kide mai suna Cyplez tana samu karbuwa sosai a sansanin ‘yan gudun hijira na kasar Kenya_fororder_0810-2

Kungiyar kide-kide mai suna Cyplez, mai kunshe da membobi 3 na kasashen Afirka tana samu karbuwa sosai a sansanin ‘yan gudun hijira na kasar Kenya, domin wakokin kungiyar suna sa kaimi gare su wajen yin imani da zaman rayuwa mai dadi.