Yadda ake gina babbar gadar Feilong dake birnin Nanning
2021-08-18 14:47:37 CRI
Yadda ake gina babbar gadar Feilong dake tsakanin garin Pingma da kauyen Feilong na garin Xinfu dake birnin Nanning na lardin Guangzi na kasar Sin, tsawonta ya kai mita 940. (Maryam)