Yangzhou: an yi gwajin kwayar cutar COVID-19 karo na 3 a wasu muhimman sassan birnin
2021-08-17 07:48:47 CRI
Ranar16 ga wata, an yi gwajin kwayar cutar COVID-19 karo na 3 a wasu muhimman sassan birnin Yangzhou da ke lardin Jiangsu, bayan da aka kammala gwajin kwayar cutar a zagaye na 7 a duk birnin baki daya.