logo

HAUSA

Hanyoyin mota da aka shimfida a wani babban kwari

2021-08-16 11:26:32 CRI

图片默认标题_fororder_1

图片默认标题_fororder_2

图片默认标题_fororder_3

图片默认标题_fororder_4

图片默认标题_fororder_5

Ga kewayayyun hanyoyin mota da aka shimfida a wani babban kwari dake gundumar Xuanhan ta birnin Dazhou na lardin Sichuan, abun da ya taimaka sosai ga ci gaban harkokin sufurin wajen, da kawo matukar sauki ga rayuwar mazauna, musamman ‘yan kabilar Tujia. (Murtala Zhang)