"Motar dake tafiya a ruwa" da wasu ‘yan mazan kasar Masar suka kirkiro
2021-08-13 10:10:44 cri
Kwanan nan, wasu ‘yan mazan kasar Masar sun kirkiro "motar dake tafiya a ruwa". Irin wannan motar da ake iya tuka ta a kan teku ba ta da kafafu a zahiri, don haka akwai bukatar mutane su tura ta cikin tekun. (Bilkisu)