logo

HAUSA

Leo Messi ya isa birnin Paris

2021-08-11 13:51:04 CRI

Leo Messi ya isa birnin Paris_fororder_1

Leo Messi ya isa birnin Paris_fororder_2

Leo Messi ya isa birnin Paris_fororder_3

Leo Messi ya isa birnin Paris_fororder_4

Leo Messi ya isa birnin Paris_fororder_5

A ranar 10 ga wata, Leo Messi da iyalinsa suka isa birnin Paris na kasar Faransa, inda zai kulla yarjejeniya da kungiyar kwallon kafa ta Saint-Germain ta Paris.

A sa’i daya kuma, ma’aikatan kungiyar kwallon kafa ta Barcelona sun fara goge manyan hotunan Leo Messi dake wajen filin wasan kwallon kafa na Camp Nou na kasar Spain. (Maryam)