Atisayen soja a tsakanin Sin da Rasha
2021-08-10 14:35:38 CRI
Atisayen soja ke nan da rundunar sojan kasar Sin da ta Rasha suka fara jiya Litinin a jihar Ningxia ta kasar Sin, a kokarin fadada hadin gwiwar rundunonin a fannin yaki da ta’addanci, da kiyaye zaman lafiyar shiyya da ta duniya baki daya.(Lubabatu)