Harin bom kan wata motar 'yan sanda a Pakistan
2021-08-09 10:41:50 CRI
Kwanan nan ne aka kai harin bom kan wata motar 'yan sanda dake birnin Quetta na jihar Balochistan a kasar Pakistan, abun da ya yi ajalin 'yan sanda biyu, tare da jikkata mutum akalla 11. (Murtala Zhang)