logo

HAUSA

Natalia Partyka, ‘yar wasa mai halargar gasar wasannin Olympics ce da ke da hannu daya

2021-08-04 09:20:28 CRI

Natalia Partyka, ‘yar wasa mai halargar gasar wasannin Olympics ce da ke da hannu daya_fororder_0803-1

Natalia Partyka, ‘yar wasa mai halargar gasar wasannin Olympics ce da ke da hannu daya_fororder_0803-3

Natalia Partyka, ‘yar wasa mai halargar gasar wasannin Olympics ce da ke da hannu daya_fororder_0803-2

Natalia Partyka, ‘yar wasa mai halargar gasar wasannin Olympics ce da ke da hannu daya_fororder_0803-4

Natalia Partyka, ‘yar wasan kwallon Ping Pang ta kasar Poland ce, ba ta da hannu na dama tun daga lokacin da aka haife ta, kuma ita ce ‘yar wasa daya kacal da ta halarci gasar wasan kwallon Ping Pang ta wasannin Olympics, da kuma gasar ajin nakasassu.