Saniya mafi gajarta a duniya
2021-08-05 17:04:35 CRI
Sakamakon gajartar jikinta, wannan saniya mai tsayin santimita 51 kacal tana yawo sosai a Intanet. Ana daukar wannan saniya dake kasar Bangladesh a matsayin saniya mafi gajarta a duniya.