Rundunar sojan kasar Sin ta cika shekaru 94 da kafuwa
2021-08-02 20:28:47 CRI
Jiya 1 ga wata ne rundunar sojan kasar Sin ta cika shekaru 94 da kafuwa. A cikin shekarun 94 da suka gabata, sojojin kasar Sin sun taka rawar gani wajen kiyaye tsaron al’ummar gida, tare kuma da samar da babbar gudummawa wajen kiyaye zaman lafiya a duniya. (Lubabatu)