An tsaurara matakan kandagarkin cutar COVID-19 a tashoshin jiragen saman Shanghai
2021-08-02 09:38:07 CRI
An tsaurara matakan kandagarkin cutar COVID-19 a wasu manyan tashoshin jiragen sama biyu dake birnin Shanghai na kasar Sin, domin hana yaduwar cutar a fadin kasar. (Murtala Zhang)