An nuna wani babban inji mai siffar Dragon a kasar Faransa
2021-07-29 17:47:24 CRI
An nuna wani babban inji mai siffar Dragon da ke da tsayin mita 12 da ma tsawon mita 25 a kasar Faransa, wanda ke zubar da ruwa domin sanyaya jikunan masu kallo.