Wasu abubuwa sun fashe a wani yankin harhada sinadarai na Jamus
2021-07-28 15:29:54 CRI
A ranar 27 ga wata, wasu abubuwa sun fashe a wani yankin harhada sinadarai dake birnin Leverkusen na kasar Jamus, lamarin da ya haddasa jikkatar mutane 16, yayin da wasu suka bace. (Maryam)