logo

HAUSA

Yadda ake gudanar da ayyukan ceto da farfado da rayuwar al'umma a lardin Henan

2021-07-26 10:32:20 CRI

图片默认标题_fororder_1127693978_16272284293041n

图片默认标题_fororder_1127693978_16272284293911n

图片默认标题_fororder_1127693978_16272284295181n

图片默认标题_fororder_1127693978_16272284296181n

图片默认标题_fororder_1127693978_16272284296601n

Kwanan nan ne aka yi ruwan sama kamar da bakin kwarya a sassa da dama dake lardin Henan na kasar Sin, inda aka janyo mummunan bala'in ambaliyar ruwa. Hotunan dake nuna yadda sojoji da 'yan kwana-kwana suke gudanar da ayyukan farfado da zaman rayuwar al'umma a wurin. (Murtala Zhang)