logo

HAUSA

Xi Jinping ya yi rangadi a Lhasa na jihar Tibet

2021-07-23 15:56:16 CMG

Xi Jinping ya yi rangadi a Lhasa na jihar Tibet_fororder_xi-2

Xi Jinping ya yi rangadi a Lhasa na jihar Tibet_fororder_xi-1

Xi Jinping ya yi rangadi a Lhasa na jihar Tibet_fororder_xi-3

Shugaban kasar Sin Xi Jinping, ya ziyarci birnin Lhasa na jihar Tibet mai cin gashin kanta na kasar Sin da yammacin jiya Alhamis. Yayin rangadin, shugaban ya ziyarci wurin ibadar Drepung na addinin budda da titin Barkhor da fadar Potala, domin ganewa idonsa yadda harkokin addini ke gudana da yadda ake kare tsohon birnin da ma al’adun gargajiya na Tibet, tare kuma da gaisawa da jama’a. (Fa’iza Mustapha)

Faeza