Gadar tafiyar kafa mafi tsawo a duniya
2021-07-22 21:29:54 CRI
Ana amfani da gadar tafiyar kafa mafi tsawo a duniya a kasar Switzerland. An ce gadar da aka shimfida a tsakanin bishiyoyi, da ake kira da Hanyar Dragon, na da tsawon kilomita 1.56.