logo

HAUSA

Ziyarar Faeza Mustapha a wasu sassan kasar Sin

2021-07-21 14:29:14 CRI

Ziyarar Faeza Mustapha a wasu sassan kasar Sin_fororder_微信图片_20210721142820

Kwanan baya, wakiliyarmu Faeza Mustapha ta samu damar ziyartar wasu sassa na kasar Sin. To, shin me ta gani a ziyarar? Yaya kuma ziyarar ta burge ta? A Kasance tare da mu cikin shirin Allah Daya Gari Bamban, don jin karin haske daga bakinta.