An bude bikin baje kolin jiragen sama na kasa da kasa na Moscow karo na 15
2021-07-21 16:16:46 CRI
Jiya Talata, aka bude bikin baje kolin jiragen sama na kasa da kasa na Moscow karo na 15, a birnin Zhukovsky na kasar Rasha. (Maryam)