MDD ta mika lambobin yabo ga sojojin kiyaye zaman lafiya na kasar Sin
2021-07-20 14:41:21 CRI
Kwanan nan, aka mika lambobin yabon zaman lafiya na MDD ga sojojin kiyaye zaman lafiya 218 da ke cikin rukuni na 24 da kasar Sin ta tura kasar Congo Kinshasa.(Lubabatu)