An shirya bikin murnar sauran kwanaki 200 kafin kaddamar da gasar wasannin motsa jiki na Olympics na lokacin hunturu na shekarar 2022
2021-07-20 12:56:36 CRI
A ran 18 ga wata a birnin Zhangjiakou dake lardin Hebei na kasar Sin, an shirya bikin murnar sauran kwanaki 200 kafin kaddamar da gasar wasannin motsa jiki na Olympics na lokacin hunturu da za a yi a birnin Beijing da na Zhangjiakou. A yayin bikin, yara sun taka rawa tare da rera wake-wake domin nuna gaisuwa ga wadanda za su kalli gasar da za a yi a watan Faburairu na shekara mai zuwa. (Sanusi Chen)