'Yan mata masu yawa a Habasha suna bude rumfunan kofi a titunan wasu manyan birane
2021-08-01 20:41:07 cri
Habasha "Garin kofi." Wannan ya sa 'yan mata masu yawa suke bude rumfunan kofi a titunan wasu manyan birane, ciki har da Addis Ababa don sayar da kofi mai kamshi da kuma araha. (Bilkisu)