An gano tsoffin kaburbura 110 a Kogin Nilu na Masar
2021-07-09 08:49:11 cri
Kwanan nan, masana a fannin binciken kayan tarihi na kasar Masar sun gano kaburbura 110 a Kogin Nilu, mafi girman daga cikinsu ana iya gano asalin shi zuwa zamanin daular kafin shekaru 5000 da suka gabata. (Bilkisu)