Yadda tawagar masu kiyaye muhalli halittu ta ceto wata giwa da ta makala a wata fadama a kasar kenya
2021-07-07 09:14:12 CRI
Yadda tawagar masu kiyaye muhalli halittu ta ceto wata giwa da ta makala a wata fadama a kasar kenya. Yanzu haka Giwar tana cikin koshin lafiya.