Sojojin ruwan kasar Sin sun kammala aikin ba da kariya ga jiragen ruwan da ke zirga zirga a mashigin tekun Aden
2021-07-06 17:36:27 CRI
Kwanan baya, sojojin ruwan kasar Sin da aka tura su cikin rukuni na 37 sun kammala aikin ba da kariya ga jiragen ruwan da ke zirga zirga a mashigin tekun Aden da ma tekun Somaliya, kuma sun koma gida.(Lubabatu)