Yaya rayuwa mai matsakaiciyar wadata take kasancewa? Ga zaman rayuwar Sinawa
2021-07-04 16:58:12 CRI
A gun bikin murnar cika shekaru 100 da kafuwar jam’iyyar kwaminis ta kasar Sin a ranar 1 ga watan, shugaban kasar Sin Xi Jinping ya sanar cewa, Sin ta cimma nasarar kafa al’umma mai matsakaiciyar wadata. To yaya rayuwa mai matsakaiciyar wadata take kasancewa? Ga zaman rayuwar jama’ar Sinawa.