logo

HAUSA

An kunna wutar wasa domin murnar cika shekaru 100 da kafuwar JKS

2021-06-29 09:54:17 CRI

A daren jiya Litinin 28 ga watan nan na Yuni ne aka kunna wutar wasa, domin murnar cika shekaru 100 da kafuwar jam’iyyar kwaminis ta kasar Sin. An yi wannan biki ne a filin wasan motsa jiki na kasar Sin, wato “Shekar Tsuntsu” dake nan birnin Beijing, inda aka shirya gagarumin shagali, tare da gudanar da wake wake da raye-raye.  (Sanusi Chen)

An kunna wutar wasa domin murnar cika shekaru 100 da kafuwar JKS_fororder_210629-焰火盛放1

An kunna wutar wasa domin murnar cika shekaru 100 da kafuwar JKS_fororder_210629-焰火盛放3

An kunna wutar wasa domin murnar cika shekaru 100 da kafuwar JKS_fororder_210629-焰火盛放2

An kunna wutar wasa domin murnar cika shekaru 100 da kafuwar JKS_fororder_210629-焰火盛放4

An kunna wutar wasa domin murnar cika shekaru 100 da kafuwar JKS_fororder_210629-焰火盛放5