Fashewar wani gini a birnin Dhaka na kasar Bangladesh ya hallaka mutum 7
2021-06-28 08:49:26 CRI
Fashewar wani gini dake birnin Dhaka na kasar Bangladesh ya yi ajalin mutum akalla 7 tare da jikkata wasu da dama. (Murtala Zhang)