An gano wurin da kabari ya fi tsufa a Afirka a Mombasa
2021-06-25 14:56:01 cri
Masu binciken kayan tarihi daga Cibiyar Nazarin Fasaha ta kasar Faransa sun gano wurin da kabari ya fi tsufa a Afirka a Mombasa na kasar Kenya. Wannan wurin ya samo asali ne tun shekaru 78,000, kuma yana dauke da ragowar wani yaro dan shekara 3. (Bilkisu)