logo

HAUSA

Ziyarar da wakilan CMG suka kai wata makarantar Islamiya dake Xinjiang

2021-06-24 11:06:24 CMG

Ziyarar da wakilan CMG suka kai wata makarantar Islamiya dake Xinjiang_fororder_xj-1

Makarantar Islamiya ta Xinjiang dake Urmuqi, hedkwatar jihar Xinjiang ta kasar Sin, wata babbar jami’a ce a fannin koyar da ilimi mai alaka da Musulunci.

Ziyarar da wakilan CMG suka kai wata makarantar Islamiya dake Xinjiang_fororder_xj-2

Yayin da wakilan CMG ke ziyara a makarantar, sun ga wasu daliban da suke koyon harshen Larabci, kana sun ji yadda ake karanta littattafai da Larabci a cikin aji.

Ziyarar da wakilan CMG suka kai wata makarantar Islamiya dake Xinjiang_fororder_xj-3

Wannan hoto ya nuna littattafai masu alaka da addinin Musulunci da aka adana cikin makarantar.

Ziyarar da wakilan CMG suka kai wata makarantar Islamiya dake Xinjiang_fororder_xj-4

Akwai wani babban masallaci a cikin makarantar, wanda zai iya biyan bukatun mutane 1200 yayin da suka taru don yin addu’a a lokaci guda.

Ziyarar da wakilan CMG suka kai wata makarantar Islamiya dake Xinjiang_fororder_xj-5

Wannan hoto ya nuna wuraren zaman daliban makarantar.

An gina makarantar a shekarar 1987. Daga baya, an kara gina wani sabon yanki na makarantar, wanda aka fara yin amfani da shi a shekarar 2017. (Bello Wang)

Bello