logo

HAUSA

Yanzu Sinawa na fama da aikin girbin alkama

2021-06-22 10:48:07 CRI

A ran 19 ga watan Yuni, an fara aikin girbin alkama a wani kauyen dake lardin Shandong. Ga yadda manoma lardin Shandong suke amfani da na’ura wajen girbin alkama.

Alkaluman da hukumar kula da aikin gona da yankunan karkara ta lardin Shandong ta fitar sun nuna cewa, da misalin karfe 5 na yammacin ranar 19 ga wata, an yi nasarar girbe alkama masu tarin yawa daga gonakin da yawansu ya kai hektoci miliyan 3.48 a lardin Shandong, wato lardin dake zama matsayi na biyu wajen samar da alkama mafi yawa a nan kasar Sin. (Sanusi Chen)

Yanzu Sinawa na fama da aikin girbin alkama_fororder_210622-颗粒归仓1

Yanzu Sinawa na fama da aikin girbin alkama_fororder_210622-颗粒归仓3

Yanzu Sinawa na fama da aikin girbin alkama_fororder_210622-颗粒归仓2

Yanzu Sinawa na fama da aikin girbin alkama_fororder_210622-颗粒归仓6

Yanzu Sinawa na fama da aikin girbin alkama_fororder_210622-颗粒归仓4

Yanzu Sinawa na fama da aikin girbin alkama_fororder_210622-颗粒归仓5