Wata mace a kasar Mali ta haifi yan tara 9 a lokaci guda
2021-06-18 14:51:20 cri
Ma’aikatar Lafiya ta kasar Mali kwanan nan ta ba da sanarwar cewa, wata mace a kasar ta haifi yan tara 9 a lokaci guda. A halin yanzu, wadannan jarirai 9 da mahaifiyarsu suna cikin koshin lafiya. (Bilkisu)