Kungiyar wasan kwallon kafa ta Sin ta doke ta Syria da shiga zagaye na gaba a wasan neman iznin shiga gasar cin kofin duniya
2021-06-16 09:55:25 CRI




Kungiyar wasan kwallon kafa ta kasar Sin ta doke kungiyar Syria da ci 3 da 1, don haka ta shiga zagaye na gaba a wasan neman iznin shiga gasar cin kofin duniya.
