logo

HAUSA

Mahakar gishiri da ake amfani da ita wajen warkar da masu ciwon huhu

2021-06-10 14:52:48 CRI

Wannan wata mahakar gishiri ce ta karkashin kasa mai zurfin mita 135 dake kasar Poland, wadda ake amfani da ita wajen warkar da masu ciwon huhu. A matsayin daya daga cikin mahakar gishiri mafi dogon tarihi a duniya, hukumar UNESCO ta shigar da wannan mahakar gishirin cikin jerin wuraren tarihi na duniya.

Mahakar gishiri da ake amfani da ita wajen warkar da masu ciwon huhu_fororder_e9621f27c866409ab52c8cfbf2bb96b0

Mahakar gishiri da ake amfani da ita wajen warkar da masu ciwon huhu_fororder_8e273b60e822407681dde55513b8e98c

Mahakar gishiri da ake amfani da ita wajen warkar da masu ciwon huhu_fororder_f809ace3a0be42dab6f7752d0175416b

Mahakar gishiri da ake amfani da ita wajen warkar da masu ciwon huhu_fororder_a6c0ee8672b84ff9b045c3e32deff6b9

Mahakar gishiri da ake amfani da ita wajen warkar da masu ciwon huhu_fororder_ee9e1afbe1444ea4992cdeb4ce1e5cf3

 

 

 

 

 

Kande Gao