An rantsar da Assimi Goita a matsayin shugaban rikon kwaryar kasar Mali
2021-06-08 09:36:42 CRI
Yadda aka rantsar da Assimi Goita a matsayin shugaban rikon kwaryar kasar Mali a jiya Litinin, a Bamako, babban birnin kasar.(Lubabatu)