Bikin nuna al'adun gargajiya a jihar Xinjiang
2021-06-05 17:59:22 CRI
Yadda aka gudanar da bikin nuna al’adun gargajiya a gundumar Fuhai dake yankin Altay na jihar Xinjiang ta kasar Sin, ciki har da bikin yanke gashin rago da na sake kaurar da su gami da wasan kokowar gargajiya na wurin. (Murtala Zhang)