logo

HAUSA

Yadda Ake Raya Harkoki Ta Wasu Sabbin Fasahohi A Gundumar Chun’an

2021-06-04 20:00:40 CMG

Yadda Ake Raya Harkoki Ta Wasu Sabbin Fasahohi A Gundumar Chun’an_fororder_qiandaohu

A yau za mu tattauna batun da ya shafi kirkiro sabbin fasahohi. Wata ziyarar da Malam Bello Wang ya kai gundumar Chun’an dake lardin Zhejiang na kasar a kawanakin baya, ta sa shi fahimci yadda manufar kirkire-kirkire take yin tasiri kan ayyukan raya kauyuka na kasar.

Bello