Tsuntsayen penguins na Afirka
2021-06-04 00:04:26 cri
Tsuntsayen penguins na Afirka nau'i ne na musamman a yankunan bakin teku na kudancin Afirka. A cikin karnin da ya gabata, adadin penguin din ya ragu matuka saboda yadda ake kama penguin fiye da kima da sauye-sauyen muhalli na zaman rayuwarsu. (Bilkisu)