Yadda aka sarrafa naman gyare wajen samar da na’o’in abinci iri-iri
2021-06-03 10:38:46 CRI
Yadda wasu mutane suka rika sarrafa naman gyare wajen samar da na’o’in abinci iri-iri,bayan fitowar gomman biliyoyin gyare da suka shafe kusan shekaru 17 a cikin kasa a kasar Amurka. Abincin wani guban wani.