Kaurar da shanu da raguna zuwa yankin ciyayi a jihar Xinjiang
2021-05-31 15:20:19 CRI
Yadda aka kaurar da shanu da raguna da wasu sauran dabbobi daga gidajen su a lokacin hunturu zuwa yankin ciyayi mai fadin gaske na lokacin zafi a jihar Xinjiang ta kasar Sin. (Murtala Zhang)