Wasu masoya biyu daga kasar Iceland sun dauki hoton aure a gaban dutsen aman wuta na Geldingadalir
2021-05-31 16:14:50 CRI
Wasu masoya biyu daga kasar Iceland sun dauki hoton aure a gaban dutsen aman wuta na Geldingadalir, wanda ya fara aman wuta a ranar 19 ga watan Maris din bana. Kafin wannan, dutsen bai yi aman wuta har na tsawon shekaru 6000 ba.