Yadda jama’a ke amfani da sabbin fasahohi kamar jirage marasa matuka da tauraron dan adam wajen dasa amfanin gona
2021-05-28 00:02:24 cri
Yadda jama’a ke amfani da sabbin fasahohi kamar jirage marasa matuka da tauraron dan adam wajen dasa amfanin gona a cikin filayen gonaki da ke lardin Jiangxi na kasar Sin. Liu Yingfeng, kwararriya a fannin noman zamani, tana daya daga cikinsu. (Bilkisu)